fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ku taya Tinubu da Kashim Shettima addu’ar samu nasarar lashe zabe, sako daga Afrika ta kudu

Kungiyar APC dake kasar Afrika ta Kudu ta bukaci al’ummar Najeriya cewa su yiwa Tinubu da abokin takarar shi Kashim Shettima addu’ar lashe zaben shugaban kasa.

Shugaban kungiyar, Bola Babarinde ne ya bayyana hakan a yau ranar lahadi 24 ga watan Yuli,

Inda yace Tinubu da Shettima ne kadai ‘yan takarar da zasu iya taimakawa kasa Najeriya a cikin matsanancin halin data ciki a yanzu,

Musamman na matsalar tsaro da dai sauran su, kuma ya cewa ‘yan kasar kar su daina saka addini a cikin siyasa saboda haka kar suyi la’akari da cewa APC gabadaya Musulmai ta tsayar a matsayin ‘yan takarar nata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.