fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Ku yafe mana, mun dauki darasi kuma zamu gyara>>Gwamna Ebonyi ya roki matasa

Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya roki matasan Najeriya da su yafewa shuwagabanni laifukukan da suka musu.

 

Yace sun gane kurensu kuma sun dauki darasi sannan zasu gyara.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a jawabin da yawa mutanen jiharsa inda yace yana kira ga matasan su daina zanga-zangar haka.

 

Ya kuma yi Allah wadai da harbe-harben da aka yi a Lekki inda yace yana kira ga gwamnatin tarayya da ta jihar Legas su yi bincike akan lamarin.

 

Yace kayan amfanin da matasan ke lalatawa nasu ne saboda sune manyan gobe kuma sune zasu amfanesu nan gaba. Yace babu aanda ke rayuwa har Abada, dolene wataran su matsa su baiwa matasan guri.

 

Our hearts go to the families of the deceased, and we enjoin the Federal and Lagos State Governments to quicken investigation into the incident.

“It was an act of the devil and the infrastructure being destroyed across the country are for you as leaders of the future.

“You need to be alive to actualise this future because some of you will be presidents, governors, lawmakers, and ministers among others.

 

Gwamnan yayi kira ga shuwagabanni su ja matasa a jikinsu.

 

No one lives on earth forever, so, we seek your forgiveness so that we will go back to the drawing board,” he said.

He urged state governments to draw youths closer to their administrations to enable them to have a say in the scheme of things.

“Youths should be brought closer to issues of budgeting, dynamics, and difficulties of governance among others to enable us to have a better society.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *