fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ku yi ta Addu’a kada Allah yasa Coronavirus/COVID-19 ta kamaku>>Gwamnatin tarayya ga ‘han Najeriya

Gwamnatin tarayya ta jawo hankalin ‘yan Najeriya cewa bin dokokin da hukumar NCDC ta sakane kawai zai karesu daga kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Ministan watsa labarai,  Lai Muhammad ne ya bayyana haka yayin ganawa da manema labarai. Yace da yawan ‘yan Najeriya basa bin dokar.

Yace mutane su yi ta addu’a kada Allah yasa su kamu da wannan cuta. Saidai yace kamuwa da cutar ba wai yana nufin shikenan mutuwa zai yi ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.