fbpx
Thursday, August 18
Shadow

“Kubar Mala Buni ya cigaba da jan ragamar jam’iyyar APC”>> Shugana Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a bar gwamnan jihar Yobe Mala Buni ya cigaba da jan ragamar al’amuran jam’iyyar APC.

Gwamnan jihar Niger Abubakar Bello ne ya cigaba da jan ragamar al’amuran APC bayan jam’iyyar ta cire kwace matsayin daga hannun Mala Buni.

Amma kungiyar zabe ta INEC tayi watsi da sakon da Bello ya tura mata na taron da APC keso ta gudanar, inda kungiyar ta bayyana cewa ita Mala Buni ta sani a matsayin mai jan ragamar jam’iyyar APC ba Bello ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.