fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Kudin me kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu sun karu, ya zama mutu na biyu daya fi kudi a Najeriya

Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya samu habakar arziki inda a yanzu ya zama mutum na 2 da yafi kowa kudi a Najeriya, bayan Dangote.

 

Kamfanin BUA ya samu amincewar shiga kasuwar hannayen Jari ta Najeriya.

 

Hakan yasa yawan kudin da Abdulsamad ke dasu suka karu zuwa Dala Biliyan 7.2.

 

Hakan na nufin ya hau saman me kamfanin Glo watau Mike Adenuga dake da Kudin da suka kai Dala Biliyan 6.6.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya zata rika biyan tsohon shugaban kungiyar MEND dake satar danyen man Fetur Biliyan 4 duk wata dan ya hana satar danyen man

Leave a Reply

Your email address will not be published.