fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kuji da kuru’un sauran jihohin Najeriya mun baku na Kaduna, Uba Sani ya fadawa Bola Tinubu da Kashim Shettim

Dan takarar gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya cewa dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima cewa sun basu kuru’un jihar Kaduna.

Uba Sani ya bayyana hakan ne yayin da suke gudanar da taron kaddanar da Kashim Shettima a matsayin shugaban kungiyar matan Arewa ta Bola Ahmad Tinubu.

Inda yace kar suji komai gwamna El Rufa’i shi keda jihar Kaduna kuma zai basu kuru’un jihar sosai,

Kuma babu inda zasu kuru’u sosai a zabe mai zuwa kamar yadda zasu samu a jihar ta Kaduna.

Leave a Reply

Your email address will not be published.