fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Kuji da taku matsalar ku rabu da PDP, Atiku ya fadawa APC

Dan takarar shugabam kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyanawa jam’iyyar APC cewa taji da tata matsalar ta rabu da PDP.

Atiku ya bayyana hakan ne bayan APC tace ya fadi zaben shugaban kasa warwas saboda rikicin gida da suke fama dashi.

Wanda hakan yasa hadimin Atiku ya yiwa APC raddi cewa babu ruwanta da rikicinsu itama taji da matsalar data shafeta ba wai ta wasu ba.

A yau ranar juma’a ne APC tace Atiku zai sake fadi zaben shugaban kasa kamar yadda yayi a baya domin Nyesom Wike ya sasu a gaba.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.