fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Kuma dai: Gwamnati ta sake fitar da sabbin dokokin da za’a bi kamin bude makarantu

Ministan Ilimi,Adamu Adamu ya gabatarwa da majalisar tarayya da wasu sharudda da suka saka wanda sai kowace makaranta ta bisu kamin a barta ta bude ta ci gaba da koyarwa.

 

Ministan ya bayyana cewa ganin cutar Coronavirus/COVID-19 bata da Niyyar tafiya nan kusa yasa suka fitar da wadannan sharuda wanda an fitar dasu ne bisa shawarar kwararru da kuma masana akan harkar Ilimi.

Yacs an gabatarwa da majalisar sharidanne dan ta duba ta gani tare sa shaida halin da ake ciki.

 

Daga cikin sharudan shine sai kowace makaranta ta samar da wajan killace masu Coronavirus/COVID-19 na wucin gadi. Sannan sai kowace makaranta ta samar da tsarin bada agajin gaggawa da kuma kawar da wanda cutar Coronavirus/COVID-19 ta kama nan take.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *