fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Kuma dai; Kalli yanda ‘yan IPOB suka kara kashe wani dan Arewa suka jefa gawarsa a cikin kwata

Kungiyar ‘yan Binda ake zargin IPOB ne sun yiwa Hausawa dake zaune a jihar Anambra kisan gilla.

 

Sun kashe wata mata da ‘ya’yanta 4, sannan suka kashe wani me sayar da tsire.

 

Hakanan a wannan karin kuma sun kashe wani bahaushe a kasuwar Eke Adazi Nnukwu  tare da wasu mutane 3.

 

Sun kuma kashe shanu;

 

Kalli hotuna a kasa;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Fusatattun matasa sun babbaka mutane biyu da suka yiwa yarinya fyade har suka kasheta a jihar Enugu

Leave a Reply

Your email address will not be published.