fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Kuma dai: Ohanaeze Ndigbo tace gwamna Umahi na bukatar gwajin Kwakwalwa

Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya bayyana bacin ransa sosai biyo bayan rashin nasarar daya yi a zaben fidda gwani na APC.

Inda har yace ba zai kara amincewa da ‘yan kungiyarsu ta Ohanaeze Ndigbo ba saboda sunci amarsa basu zabe shi ba, amma daga bisani sun bashi hakuri.

Sai dai kuma yanzu shugaban matasan kungiyar Inyamuran watau Mazi ya caccaki gwamna Umahi na jihar Eboyin.

Inda yace yana bukatar gwajin kwakwalwa na gaggawa don ya lura kamar fadi zaban fidda gwanin daya yi ya taba masa kwakwalwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.