fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kuma Dai: Wani magidanci ya kashe matarsa a jihar Naija a yau

Rahoton da hutudole.com ke samu daga jihar Naija na cewa an sake samun wani magidanci ya kashe matarsa.

 

A jiya ne dai, hutudole.com Ya kawo muku rahoton yanda wani magidanci ya kashe matarsa a jihar Naija saboda koko

 

A yau kuma, 2 ga watan Maris, shekarar 2021,an kara samun wani magidanci me sunan Babangida Yusuf dake zaune a kauyen Bigisana na yankin Kusherki dake karamar hukukar Rafi shima ya kashe matarsa.

 

Magidancin yayi amfani da wuka ya kashe matar tasa me suna A’isha. Ta mutu ta bar yara 3.

 

Majiyarmu ta bayyana mana cewa ba’a samu dalilin kisan ba amma an tsare mijin a ofishin ‘yansanda na Kagara.

 

At about 1400hours, 2/4/2021, one Babangida Yusuf of bigisana Village in kusherki District Rafi LGA niger State, use knife and stab his wife Aisha Babangida to death. It was revealed that, he stab her in the stomach. No reason was given for his actions . She has left behind 3 children belonging to the husband. He has been arrested by the police in kagara division for further investigation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.