fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kuma dai: ‘Yan sandan Afrika ta kudu sun kama wani dan Najeriya sun sun azabtar da shi har ya mutu

Hukumar ‘yan sandan Afrika ta kudu sun kama wani dan Najeriya mai shekaru 42,  Lucky Ndubuisi Chikezie sun azabtar dashi har ya mutu.

Matar mamacin ta bayyana cewa hukumar ‘yan sandan ta kama shine ta kulle kuma yasha azaba sosai a hannun su domin sunji masa munanan raunika.

Kuma ya mutu ne a ranar laraba a asibiti sakamakon ciwukan dake kansa saboda jini yana fita daga kan nasa.

Kungiyar ‘yan Najeriya mazauna Afrika ta kudu NICASA sun yi kira ga hukumar tabi masu hakkin su kan jami’anta da suka kashe masu dan ‘uwa.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe mutane 11 a kauyen Karekuka dake Taraba hadda 'yan Vigilanti guda shida

Kuma hukumar ta bayyana cewa tana cigaba da gudanar da bincike kan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.