fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kuma Dai:Kalli Bidiyon yanda jirgin kasa dake Jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna ya sake tsayawa a tsakiyar daci karfe 2 na dare

Ba’a dade ba aka samu Rahoton cewa jirgin kasan dake Jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna ya samu tangarda inda har hakan yasa Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bada hakuri kan lamarin.

 

To saidai a karo na 2, Jirgin ya sake tsayawa a tsakiyar Daji kuma wajan karfe 2 na Dare. TheNation ta bayyana cewa jirgin ya tsaya har na tsawon kusan awanni 2 kamain daga baya ya ci gaba da aiki.

 

Amma an gani a Bidiyon Fasinjoji suna ta magana cikin bacin rai. Da aka tuntubi me kula da tashar jirgin kasar dake Rigasa. Aminu Ibrahim ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace matsalace irin wadda kowane inji bature ke samu aka samu kuma tuni aka gyara, jirgin ya ci gaba da aiki.

Passengers stranded in bush as Kaduna/Abuja train breaks down

Passengers were on Friday evening stranded for hours in the bush, as the Kaduna-Abuja train broke down.

A video circulated on social media showed passengers taking fresh air outside the train, while the faulty train was been attended to.

Karanta wannan  Gwamna matawalle yace sojoji su fara bi gida-gida suna kashe 'yan bindiga a Zamfara, kuma duk wanda ya saba dokar hawa babur a harbe shi

The Nation gathered that the two hours journey to Abuja took more than four hours to be completed.

In the video, a passenger (name unknown) said, the train stopped for two hours at an unknown location and that forced most passengers to get off for fresh air.”

When contacted to confirm the incident through phone, the Manager of Rigasa Station, Aminu Ibrahim said, the incident was a mere mechanical fault, which is normal for any engine.

He however said that the fault had since been fixed and the train has since resumed it normal schedule.

According to him, “what happened is a normal thing, it was a mechanical fault. As you know, mechanical fault is normal for any engine. But, it has since been fixed and we have since resumed our normal operation. In fact, we did all our schedules today.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.