fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Kuma Dai:Shima Sabon Akanta Janar da Buhari ya na nada EFCC na bincikenshi kan satar kudin Talakawaku

Rahotanni sun nuna cewa, shima sabon akanta janar da shugaba Buhari ya nada dan maye Ahmad Idris da ake zargi da satar Biliyan sama da 80 na da kashi a gindi.

 

Ana zargin an yi wadaka da wasu kudade ne a karkashin kulawarsa.

 

Shima dai tsohon akanta janar na kasa, wanda ke rike da mukamin kamin a nada Ahmad Idris a shekarar 2015, Mr. Jonah Otunla ya dawo da Biliyan 6.3 da ya sata.

EFCC is still investigating the newly appointed acting Accountant General of the Federation, Anamekwe Nwabuoku, over misappropriated funds under his watch. Meanwhile the Accountant General of the Federation before Ahmed Idris in 2015, Mr Jonah Otunla has returned N6.3bn loot.

Leave a Reply

Your email address will not be published.