fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kuma dai:Tinubu ya nemi shawarar shugaba Buhari da gwamnonin APC kan zabar abokin takararsa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa yana ganawa da shugaba Buhari da gwamnonin da shuwagabannin APC da abokin takararsa Masari.

Inda yace da yiyuwar abokin takarar nasa Kabiru Masari ya yanye ra’ayinsa na tsayawa a matsayin abokin takararsa bayan sun kammala ganawar tasu.

Hadimin Ahmad Tinubu, Tunde Rahman ne ya wallafa wannan labarin a kafar sada zumunta ta Twitter, inda yace suna cigaba da tattauwa har yanzu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: 'Yan jihar Kano da Katsina Peter Obi suke yi kuma zasu bashi kuru'unsu kashe 75 zuwa 80, cewar tsohon hadimin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.