fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kundumewa Deborah: Kungiya ta nemi a kamo limamin BUK bisa zargin halasta jini+@n Bishop Kukah

Kundumewa Deborah: Kungiya ta nemi a kamo limamin BUK bisa zargin halasta jini+@n Bishop Kukah

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta HURIWA ta fusata, ta nemi a gaggauta kama wani limamin Juma’a a jihar Kano Wannan ya faro ne daga maganganun da kungiyar ke zargin malamin ya furta kan ki@sa+n daliba a kwalejin Sokoto Ana ci gaba da kai ruwa rana game da ki@s+a da kone Deborah tare da neman kwato wadanda aka kama a jihar Sokoto.

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta HURIWA ta fu@sa+ta, ta nemi a gaggauta kama wani limamin Juma’a a jihar Kano Wannan ya faro ne daga maganganun da kungiyar ke zar+gin malamin ya furta kan kisan daliba a kwalejin Sokoto Ana ci gaba da kai ruwa rana game da kisa da kone Deborah tare da neman kwato wadanda aka kama a jihar Sokoto

Karanta wannan  "Matasa biyu sunyi min fyade a gona kuma na kai kara amma ba abinda aka yi masu">>Matashiya yar shekara 20 ta koka

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta HURIWA, a ranar Litinin, ta nemi jami’an SSS da su kama babban limamin Jami’ar Bayero Kano, Sheikh Abubakar Jibril bisa zargin tunzura al’ummar Musulmi kan Bishop Matthew Hassan-Kukah. HURIWA, a cikin wata sanarwa da kodinetan kungiyar na kasa, Emmanuel Onwubiko, ya fitar, ta ce an ga Jibril a wani faifan bidiyo da ake zargin yana gaya wa dimbin mabiyansa musulmi da su nemi adireshin gidan Kukah, kuma su far m+as@a, rahoton Punch.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.