fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kungiya mai zaman kanta ta nemi insfeto janar na ‘yan sanda ya kama Kashim Shettima kan saba dokar hukumar zabe daya yi

Wata kungiya mai zaman kanta ta bukaci insfeto janar na ‘yan sanda daya kama mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC,

Wato tsohon gwamnan jihar Borno Kashim Shettima kan saba dokar hukumar zabe daya yi ta neman tikitin kujera biyu a zaben shekarar 2023.

Kashim Shettima ya nemi kujerar sanata ne da kuma kujerar mataimakin shugaban kasa a lokaci guda wanda hakan ya sabawa sabuwar dokar hukumar zabe ta shekarar 2022.

Kuma akwai hukuncin shekaru biyu a gidan yari kan duk wanda ya aikata wannan laifin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.