fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Kungiyar Bada A gajin gaggawa ta tabbatar da harin da a ka kai Ofishinta da ke Calaba

Kungiyar ba da agaji ta Red Cross Society ta tabbatar da harin da wasu mutane da ba a san ko suwa ye ba, suka kai ofishinta da ke Calabar Cross Ribas tare da lalata kayan dake ofishin.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Sakatare Janar na kungiyar Abubakar Kende ya fitar a ranar Juma’a.

Satakataran Ya yi Allah wadai da abin da ‘yan daban suka aikata, inda ya kara da cewa an kafa kungiyar ne ta Red Cross, A Najeriya tun shekarar Alif 1960 domin bada a gaji ga Al’ummar da su ka hadu da wani iftila’I, amma sai gashi abin takaici wasu sun kai hari ga hukumar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *