Kungiyar Boko Haram ta bayyana cewa itace ke da alhakin danawa sojojin Najariya bamabamai a titunan dake Wajiroko da Damboa a jihar Borno.
Dan jarida me kawo rahotanni kan harkar tsaro, Evan Kohlman ne ya bayyana haka.
Kungiyar Boko Haram dai ta dade tana yaki da ikirarin Jihadi a Arewa maso gabashin Najariya.
ISIS has claimed responsibility for a Nov. 30 IED attack targeting a Nigerian army patrol on the road between the towns of Wajiroko and Damboa in Nigeria's northeastern Borno State.
— Evan Kohlmann (@IntelTweet) December 3, 2022
Inda a shekarun baya-bayannan kuma ta fara yada ayyukanta zuwa Arewa maso yamma.