fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kungiyar kare hakkin bil’ada ta ceto rayuwar wata yarinya ‘yar shekara 10 dake gararamba akan titi bayan mai gidanta ta kore ta a jihar Patakwal

Kungiyar dake kare hakkin bil’ada a jihar Rivers ta bayyana cewa a jiya alhamis ta ceto wata yarjnyar ‘yar shekara goma cake gararamba akan titi.

Yarinyar mai suna Favour Okey Nnamdi yar jihar Ebonyi ce kuma mai gidance ta koreta take yawo batada wurinzuwa, gashi kuma bata san adireshin gidan ba.

Wanda hakan yada al’ummar Patakwal suka kaiwa kungiyar kare hakkin bil’adama kara sjka dauke yarinyar.

Kungiyar tace ta mika yarinyar hannun hukumar ‘yan sanda na Patakwal don ayi bincike kan lamarinta.

Leave a Reply

Your email address will not be published.