Kungiyar mabiya Shi’a (IMN) reshen Jihar Kaduna, ta ce za ta dauki matakin shari’a kan gwamnatin Nasir El-rufai bisa kashe musu mabiya 5 lokacin da suke zanga-zangar bore ga rike fasfon jagoransu, Sheikh Ibrahim Zakzaky da gwamnati ta yi.