fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kungiyar mabiyan Tinubu ta jinjinawa gwamna Oyetola daya dauki kaddara bayan PDP ta lashe zaben Osun

Kungiyar mabiyan Tinubu ta jinjinawa gwamnan jihar Osun Gboyega Oyetola daya dauki kaddara bayan Adeleke ya lashe zaben gwamnan jihar Osun.

Babban sakataren kungiyar, Dr Benjamin Johnny ne ya bayyana hakan yau lahadi a babban birnin tarayya Abuja.

Inda kuma ya bayyana cewa yana taya PDP murnar lashe zaben datayi, ya kara da cewa ya kamata APC ta hada kai wuri guda a zaben shekarar 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Najeriya zata iya lalacewa idan kuka cigaba da sukar mulkina, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.