fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kungiyar magoya bayan Tinubu ta bayar da shawarar ya dauki Gwamna Elrufai a matsayin mataimakinsa

Kungiyar magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu sun bashi shawarar ya dauki Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a marsayin mataimakinsa.

 

Ranar 17 ga watan Yuli ne dai hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta saka dan dakatar da duk wani dan takara daga canja abokin takararsa.

Wakilin kungiyar ta magoya bayan Tinubu, Aminu Suleiman Ya bayyana cewa, sun dauki wannan sahawara ne bayan tuntubar sauran magoya bayan Tinubu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.