fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kungiyar Malaman Kano na so a yi dokar Hukunta masu batanci ga Addini

Kungiyar Malaman Kano ta nemi a yi dokar da zata rika hukunta wanda suka yi kalaman  bayanci ga Addini.

 

Kungiyar ta mika wannan bukata ne a yayin da ta kaiwa kakakin Majlisar jihar, Abdulaziz Gafaza Ziyara. Daya daga cikin malaman, Ibrahim Mu’azzam ya bayyana cewa, yace an bayyana bukatar yin wannan doka a wajan taron da aka yi dan tattauna kalaman batancin shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ga Annabi(SAW).

 

Ya kara da cewa saka dokar zai tabbatar da zaman lafiya a Kano dan duk wanda ya takata za’a zartas masa da hukunci.

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

 

A nasa bangaren, Dan Majalisar ya amsa da cewa zasu yi kokarin ganin an amince da dokar a majalisar.

the need for the law to punish blasphemers was agreed upon during a recent public lecture over the “blasphemy” against Prophet Muhammad by President Emmanuel Macron of France.

Muazzam said to prevent the breakdown of peace in Kano, it is necessary for a law to be in place to punish those who commit blasphemy.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.