fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kungiyar Manchester United zata sabuntawa kocinta Ole Gunnar kwantiraki na yuro miliyan 30

Kungiyar Manchester United zata sabuntawa kocinta Ole Gunnar Solskjaer kwantiraki na yuro miliyan 30 koda kuwa kungiyar bata lashe kofi ba a wannan kakar.

 

United ta kai wasannin kusa dana kusa dana karshe a gasar Europa League kuma da yiyuwar ta iya lashe kofin, amma ko bata lashe ba hakan ba zai hana sabunta kwantirakin kocin nata ba.

 

Kwantirakin kocin mai shemaru 48 zai kare ne a kaka mai zuwa, yayin da kuma ya shirya rattaba hannu a sabon kwantirakin da kungiyar zata yi mai na tsawon shekaru biyu tare da zabin karin shekar guda, inda albashin sa zai tashi daga yuro miliyan 7.5 zuwa yuro miliyan 10 a kowace shekara.

 

Key details as Ole Gunnar Solskjaer agrees new £30million Man Utd contract

 

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Ole Gunnar Solskjaer will be handed a new £30million deal by Manchester United – even if he fails to win a trophy this season.

 

United are in the quarter-finals of the Europa League and favourites to win it, but Solskjaer’s future is not dependent on lifting the trophy.

 

Solskjaer, 48, who has one year left on his current deal, is set to be awarded a new three-year contract, likely to be two years plus the option of an extra one. Under the terms of the new deal, Solskjaer is likely to see his salary rise from £7.5million to £10m-a-year.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.