Kungiyar maruba litattafai ta kasa ta karrama marubuciyar litattafan hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Fauziya D Sulaiman, muna tayata Murna da fatan Allah ya kara daukaka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});