fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kungiyar matsafa da mayu ta Najariya tace wannan ce damar Atiku ta karshe ta zama shugaban kasa

Kungiyar mayu ta Najariya tace wannan ce damar karshe da Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, watau Atiku yake da ita ta zama shugaban kasa.

 

Wani wakilin kungiyar me suna (WITZAN) ne ya bayyana haka a ganawar da manema labarai suka yi dashi.

Kungiyar tace tana tare da Atiku kuma idan yana son ya samu nasara sai ya je wajanta ya nemi ta nuna masa hanyar da ya kamata ya bi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zabe munci mun gama domin abinda muka yiwa abokan adawa a shekarar 2015 da 2019 shi zamu maimaita a zaben 2023, cewar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.