fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kungiyar Musulmai ta fadawa lauya Malcolm cewa ya janye karan daya shigar kan hana mata saka hijjabi da cire yaren larabci a jiki kaakin soji da kuma Naira

Kungiyar MURIC dake kare hakkin Musulmai tayi kira ga lauya Chief Malcolm Omirhobo wanda yayi shigar Juju zuwa kotu bayan kotun ta amincewa matan musulami su riga saka hijjabi.

Amma lauyan ya kare kansa yace shi ba zanga zanga ce kan amincewa matan musulmai su riga saka hijjabi ce tasa yayi wannan shigar ba.

Lauya ya maka Musulmai a kotu cewa ta hana mata saka hijjabi sannan kuma ta cire yaren larabci a jikin Naira da kuma kakin sojoji.

Amma shugaban kungiyar Musulman, Farfesa yayi kira ga lauyan cewa ya janye karan nasa tunda yace shi bai tsani musulmai kuma bai son tada zaune tsaye bane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.