fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

Kungiyar zakarun gasar Ligue 1 watau Paris Saint Germain ta kori kocinta Maurizio Pochettino.

Pochettino yayi nasarar lashewa kungiyar kofin Ligue 1 amma ya kasa taimaka mata ta lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai.

PSG ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter inda tace taba jinjina masa tare da fatan alkairi a duk inda ya tsinci kansa nan gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United tasha kashi daci 2-1 a hannun Brighton

Leave a Reply

Your email address will not be published.