fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kungiyar SERAP zata maka shugaba Buhari a kotun saboda yaran ‘yan siyasa na zuwa makarantun kudi amma yaran talakawa na gida ASUU na cigaba da yajin aiki

Kungiyar dake kare hakkin bil’adama ta SERAP tace zata maka shugaban kasa Muhammadu Buhari a kotun kan yajin aikin ASUU.

Inda kungiyar ta bayyana cewa daliban jami’a sun kai kusan watanni biyar a gida basa zuwa makaranta.

Kuma kungiyar kare hakkin bil’adaman tace zata maka shugaba Buhari a kotu ne saboda bai kamata a bar yaran talakawa a gida ba yayin da su kuma yaran ‘yan siyasa ke zuwan makarantun kudi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna Gwamna Gboyega Oyetola na jihar Osun ya gana da Buhari a Villa

Leave a Reply

Your email address will not be published.