fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kungiyar ‘yan Kasuwar mai ta baiwa membobinta umarnin fara sayar da man akan Naira 162 kan kowace Lita

Kungiyar ‘yan kasuwar mai ta IPMAN reshen kudu maso yamma ta baiwa membobinta umarnin fara sayar da man fetur akan Naira 162 akan kowace Lita.

 

Shugaban kungiyar, Alhaji Dele Tajuddeen ne ya bayyana haka ga manema labarai inda yace hakan ya zama dole lura da sabon farashin Naira 151 da Gwamnati zata fara sayar musu da man.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.