fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta juyawa Tinubu baya ta kaddamar da Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban kasa

Kungiyar yarabawa ta Afenifere ta juyawa dan takarar shugaban kasa na APC baya duk da kasancewarsa Bayarabe,

Inda ta kaddamar da dan takarar shugaban kasa na Labour Party kuma tsobon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi.

Shugaba kungiyar yarabawan Adebanjo ne ya bayyana hakan ranar alhamis, inda yace kudu maso gabashin kasar nan ya kamata a baiwa mulki idan har ana son yin adalci a kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.