fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kungiyoyin Arewa zasu fito Zanga-zangar nuna rashin jin dadin hare-haren ‘yan bindiga a yau

Gamayyar Kungiyoyin Arewa zasu gudanar da zan ga zanga domin nuna rashin jindadin su kan yadda matsalar tsaro ke cigaba da ta’azzara a yankin Aewacin Nijeriya.

 

 

Shugaban tafiyar Bashir Sharif ne ya bayyana hakan Jim kadan bayan kammala tattaunawar su a Abuja, in da yace za’a fara gudanar da zanga-zangar ne yau Talata 16+06-2020 kuma za’a fara fa Jihar Katsina duba sa yadda matsalar ke cigaba da barazana ga al’ummar jihar.

 

Lamarin ysaro ya ta’azzara a jihar Katsina wanda dama a baya an samu wasu matasa da suka fito yin zanga-zangar nuna rashin jin dadi amma ba a kungiyance ba a kauyen ‘yan Tumaki.

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta daga aiki bayan daya lallasa wani mutun da adda

 

Saidai wannan ne karon farko da wata kungiya zata fito a kungiyance ta yi zanga-zangar nuna rashin jin dadin matsalar tsaron kamar yanda Muka samo daga Jakadiya TV.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.