fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Kungiyoyin matasan Arewa dana kudu sun goyi bayan hana hadahadar kudin Intanet, Cryptocurrency da CBN yayi

Kungiyoyin matsan Arewa na, ACYM, dana Inyamurai dana Yarbawa dana jihohin tsakiyar Najeriya gaba daya sun hada baki inda suka amince da dakatar da hadahadar kudin Internet, Cryptocurrency da babban bankin Najeriya, CBN yayi.

 

Kungiyoyin sun fitar da sanarwar hadaka wadda suka ce CBN yayi abin yabo.

 

Hutudole.com ya ruwaito muku cewa, sun karfafa CBN da cewa kada yayi kasa a gwiwa wajan habaka ayyukan banki dama tattalin arzikin Najeriya.

”We know of a fact that this policy is a hard hit against financial criminals of the underworld who in turn will stop at nothing in their desperate bid to ensure that the policy is changed so that they can continue to have their way. We urge the CBN team not to succumb to any pressure. The policy should be strictly implemented and those who flout the rule should be sanctioned appropriately.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *