fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kunwa Kanku: Bazan gyara Gine-ginen Gwamnati da aka lalata ba da sunan zanga-zangar SARS>>Gwamnan Ebonyi

Gaamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya bayyanawa mutanen jiharsa cewa duk wani ginin gwamnati da shine ya ginashi kuma aka lalata da sunan zanga-zangar SARS to ba zai sake ginashi ba.

 

Gwamnan ya bayyana hakans yayin da yake zagaye dan ganin irin barnar da aka yi da sunan zanga-zangar SARS.

 

Yace an kona ofisoshin ‘yansanda 4 inda yace 2 daga ciki shine ya ginasu dan haka ba zai sake ginawa ba, yace 2 kuma na hayane ake amfani dasu dan haka zai yi kokarin ganin an sake ginasu.

 

Gwamnan yace mutane ya kamata su tashi su kare duk wani ginin gwamnati dake yankinsu saboda dan su aka yi shi.

Karanta wannan  Karyane bama muzgunawa Kiristoci a Najeriya>>Gwamnatin Tarayya

 

Gwamnan yace wanda kuma suka jikkata gwamnati zata taimaka a basu kulawa muddin dai basa cikin masu tada zaune tsaye.

 

“My position is that any facility that I have built and is destroyed, I will not rebuild it in my tenure. The other two police stations damaged by the hoodlums are rented apartments so government will strive hard to build two new police stations.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.