fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kunyar jama’ar Katsina nake ji saboda na gaza kare rayukansu>>Gwamna Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa kunyar mutanen jiharsa yake, baya iya kallonsu, saboda ya kasa cika alkawarin da ya dauka na kare rayukansu.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a yayin ganawa da manema labarai kamar yanda The Cable ta ruwaito. Yace abinda ‘yan bindigar ke yi koda dabbobi basa yinshi.

Gwamnan yace yana iya bakin kokarinsa wajan baiwa jami’an tsaro hadin kai a yakin da suke da ‘yan ta’addar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna matawalle yace sojoji su fara bi gida-gida suna kashe 'yan bindiga a Zamfara, kuma duk wanda ya saba dokar hawa babur a harbe shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.