fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Kwalejin Ilimi ta tarayya dake Jihar Kano FCE ta sanya ranar dawowa don cigaba da harkokin Ilimi na yau da kullum

Kwalejin ilimi ta tarayya dake jihar kano ta sanya ranar Litinin 2 ga watan Nuwumba domin cigaba da gudanar da harkokin ilimi na yau da kullum.

Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da Mataimakin Magatakardar Kwalejin kuma Shugaban hulda da jama’a da sashin sadarwa, Auwalu Mudi Yakasai ya fitar a ranar Juma’a.

Sanarwar ta ce, saboda haka, Kwalejin ta umarci duk daliban da suka dawo da su bi ka’idar kariya ta COVID-19.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *