fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Kwalejin kimmiya da fasaha ta MAPOLY dake jihar Osun ta kori dalibai 90 kan satar amsa

Kwalejin kimiyya da fasaha ta MAPOLY wato Polytechnic ta Mashood Abiola dake jihar Ogun ta kori kori dalibai 90 kan satar amsa.

Kwalejin ta kori dalibai 30 daga makatar ne bakidaya inda kuma ta dakatar da wasu guda 60 sakamon satar amsa da sukayi ana jarabawa.

Shugaban kwalejij na wucin gadi ne ya bayyana hakan wato Dr Adeoye Odedeji, yayin da suke gudanar da taron kaddamar da sabbin dalibai na makarantar a yau ranar alhamis na wannan shekarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Asiwaju Bola Ahmad Tinubu yace zai cigaba daga inda shugaba Buhari ya tsaya idan ya lashe zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published.