fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Kwalejin kimmiya da fasaha ta YABATECH ta hana dalibai sanya slippers zuwa makaranta

Kwalejin kimiyya da fasaha ta YABATECH dake Yaba a jihar Legas ta hana dalibanta sanya slippera zuwa makaranta.

Kwalejin ta hana daliban sanya takalmin ne daga ranar talata tara ga watan Augusta kuma tace duk wanda ya kara saka shi zuwa makaranta to ba a barshi ya shiga ba sai dai ya koma gida.

Wani mai gadin makarantar ne yake bayyanawa daliban hakan, inda yace ba zasu sake barin wani dalibi ya shiga da slippers ba.

YABATECH ta kasance kwaljin kimiyya da fasaha ta farko a fadin Najeriya, kuma an gina tane a shekarar 1947.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.