fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Kwamacala: Bayan Shekara daya da aure: Mata ta gano cewa mijinta dan uwantane na jini

Hankalin wata mata ya tashi sosai bayan data gano cewa mijin da take aure dan uwantane na Jini.

 

Shekarar ma’auratan daya da aure kuma har sun samu karuwar diya mace.

 

Lamarin ya farune a kasar Amurka, inda matar ke bayar da labari a shafinta na sada zumunta.

 

Saidai tace abinda ya faru ya faru, gashi har sun haihu dan haka zasu ci gaba da zama a matsayin miji da mata.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.