Suna da hotunan kwamandan Hisbah da aka kama da matar aure a Kano ya bayyana.
Sunansa Sani Rimo wanda kuma shine ke kula da kama karuwai da mabarata a Hukumar ta Hisbah, Kamar yanda LIB ta ruwaito.
Tuni dai hukumar ta bayyana cewa ta kamashi kuma ana kan bincike.
