fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kwamishinan tsaro na gwamna Tambuwal ya fice daga PDP zuwa APC

Kwamishinan tsaro na jihar Sokoto, soja mai ritaya Garba Moyi ya fice daga jam’iyya mai ci ta PDP zuwa APC.

Shugaban jam’iyyar APC na jihar ne ya karbi shi wato Sanata Aliyu Wamakko a babban birnin tarayya Abuja ranar lahadi, cewar hadimin Wamakko.

Kuma ya koma APC ne kwana guda bayan shugaban karamar hukumar Tangaza, Alhaji Salihu Kalanjeni tare da kansiloli takwas masu ci sun sun bar PDP zuwa APC a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Najeriya zata iya lalacewa idan kuka cigaba da sukar mulkina, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.