fbpx
Friday, August 12
Shadow

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Patakwal ya bayar da umurni cewa a saka jami’ai sosai a yankin Oyigba don gano ‘yan bindigar da suka kashe shugaban ‘yan sandan jihar

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Rivers, Eboka ya bada umuri a saka jami’ai sodai yankin karamar hukumar Oyigbo don a kamo ‘yan bindiga sun kashe shugaban hukumar yankin.

Mai magana da yawun hukumar, Grace ce ta bayyana hakan inda tace kwamshinan a ranar juma’a ya bayar da wannan umurnin bayan an kashe ASP Chris Josiah.

A ranar 28 ga wanatan Yuni aka kashe shugaban ‘yan sandan yayin da yake dawowa daga wurin aiki, inda ‘yan bindiga suka harbe shi a motarsa ya mutu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro: Al'ummar jihata da ido daya suke bacci, cewar gwamna Abiodun

Leave a Reply

Your email address will not be published.