Tuesday, October 15
Shadow

Kwana nawa mace take daukar ciki

Yawanci sai an kai sati 2 zuwa 3 kamin ciki ya shiga bayan jima’i.

Ana daukar kwanaki 6 kamin maniyyin namiji da kwan mace su hadu.

Bayan haduwarsu ne ciki yake fara kankama.

Alamun da ake gane ciki ya shiga shine, daukewar Al’ada.

Nonuwa zasu girma ko su kara karfi.

Zazzabin safe.

Yawan Fitsari.

Gajiya.

Idan kika ji wadannan alamu zaki iya zuwa gwaji.

Karanta Wannan  Hoto:Na gaji da cin amanar mijina ta hanyar yin tarayya da wasu mazaje, Matar aure ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *