fbpx
Saturday, December 3
Shadow

Kwanan nan Bola Ahmad Tinubu zai girgiza magautansa, cewar Bashir Ahmad

Tsohon hadimin shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bayyana cewa kwanan nan dan takarar shugaban kada na APC, Bola Ahmad Tinubu ya girgiza magautansa.

A yau ranar juma’a ne ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter, inda yace dan takarar nasu na APC ne zaiyi nasarar lashe zaben na shekarar 2023.

Yace Tinubu zai baiwa magautansa mamaki sosai kuma zasu ji kunya da zarar an fara yakin neman zabe nan da watan satumba mai zuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  YANZU-YANZU: Tawagar Gwamnan Jihar Adamawa Sun Yi Hadari, Inda Mutane Hudu Suka Rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *