fbpx
Friday, February 26
Shadow

Kwanannan Boko Haram zata hada kai da Fulani Makiyaya>>Sheikh Gumi

Shehin Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa yana fargabar nan gaba kadan ‘yan Boko Haram su shiga cikin Fulani Makiyaya.

 

Gumi ya bayyana hakane a wata ganawa da aka yi dashi a Channelstv inda yace duka Fulani da Manoman da rikice-rikice suke fadawa sune ke cutuwa dashi.

 

Yace ‘yan Bindigar ba Boko Haram bane amma fa yana fargabar zasu iya Hadewa da Boko Haram idan ba’a yi taka tsantsan ba.

 

On the possibility of Boko Haram using the Fulani, Gumi said the Fulani bandits were not Boko Haram, noting, however, that “We have to be very careful.

 

“If the pressure is too much, I am afraid they can be influenced by Boko Haram. We have seen the signs that Boko Haram is going to infiltrate them.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *