fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Kwanannan zamu gama da Boko Haram>>Shugaban Sojojin Najeriya, Janar I Attahiru

Shugaban Sojojin Najeriya,  Janar I Attahiru ya bayar da tabbacin cewa kwanannan za’a gama yakin Boko Haram.

 

Attahiru ya bayyana hakane a ziyarar da ya kaiwa Rundunar Operation lafiya dole dake Damaturu Jihar Yobe a Ranar Lahadin da ta gabata. Ya baiwa Sojojin tabbacin cewa nan da wani lokaci kadan yaki da Boko Haram zai kare.

 

Ya bayyanawa Sojojin cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari na gaishesu sannan kuma shima ya kai musu ziyara ne dan ya ji kokensu da kuma magance su. Ya sha Alwashin yin aiki tukuru.

“We have come to Yobe State to meet you, to get to know you and you get to know us as well. We promised to end this issue of Boko Haram.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

“I am bringing very special greetings from the President and Commander-in-Chief, he is fully briefed and aware of how and what you are doing.

“I will like to tell you that, I personally as the Chief of Army Staff I am here to take cognizance and note of the challenges you have and ensure that they are addressed to ensure you have the highest level of morale to be able to do your job and do it proudly as Nigerian soldiers.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.