Tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya lashe zaben jin ra’ayin jama’a da aka yi.
An yi zabenne a kafar sada zumunta tsakanin Kwankwason da Atiku, Tinubu da Peter Obi.
Kwankwaso ne ya zo na daya, Atiku na bayansa, sai Tinubu da Peter Obi.