fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Kwankwaso Ya Samu Kyakkyawar Tarba A Yayin Da Ya Ziyarci Jihar Lagos Domin Nemawa Hausawan Dake Kasuwar Alaba Rago ‘Yanci

Daga Assumailiy Deedat

Dandazon mutanen kasuwar Alaba Rago kenan yayin mika godiyar su ga Sanata Kwankwaso akan aniyyarsa ta ganin gwamnatin Lagos ta hakura da rusa babbar Kasuwar Alaba Rago dake Lagos, inda dubban Hausawa suke gudanar da harkokin kasuwancinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin Najeriya ta ɗau lauyoyi domin tsayawa Ekweremadu

Leave a Reply

Your email address will not be published.