Kyakkyawan hoton Ahmad Ali Nuhu da Khadija Sani Danja
by hutudole
‘Ya’yan manyan taurarin fina-finan Hausa, Ahmad Ali Nuhu da Khadijatul Iman SAni Musa Danja kenan a wannan hoton nasu daya kayatar, sunyi kyau sosai, da fatan Allah ya albarkaci rayuwarsu da sauran yara baki daya.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: